Strawberry daiquiri

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

Yanzu lokacine na strawberry 🍓 ko Ina zaka ganzhi ana sayarwa,kayi amfani da season din Abu kayi sabon recipe.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

20minute
2 yawan abinchi
  1. Strawberry 🍓 me kankara
  2. Grenadine syrup
  3. Sugar
  4. Lemon tsami
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

20minute
  1. 1

    Zaki zuba duka kayan hadinki a blender ki markada shikenan asha Dadi lafiya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes