Miyar soborodo

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

Ban taba sanin Ana miyar soborodo ba ina dai sashi kadan cikin dahuwar shayi, sai daga baya inlaw ta ke cemin Ana miyar shi ta fadamin yadda akeyi na gwada Kuma naji dadinta sosai. Amma nikadai naci abuna iyalina Basu gwada cinta ba😂

Miyar soborodo

Ban taba sanin Ana miyar soborodo ba ina dai sashi kadan cikin dahuwar shayi, sai daga baya inlaw ta ke cemin Ana miyar shi ta fadamin yadda akeyi na gwada Kuma naji dadinta sosai. Amma nikadai naci abuna iyalina Basu gwada cinta ba😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
3 yawan abinchi
  1. Nikakken kayan miya
  2. Wake
  3. Gyada
  4. Albasa me lawashi
  5. Man ja
  6. Citta, tafarnuwa, masoro, yaji baki,diyan miya
  7. Maggi
  8. Soborodo (busashshe)

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko Zaki tafasa soborodo ki wanke shi sosai ki matse sai ki ajiye(ina wankeshi sosai ne saboda in cire mishi yami)

  2. 2

    Ki zuba manja ki yanka mishi albasa ya soyu sannan ki soya kayan miya kisa ruwa ki zuba Maggi da kayan yaji ki rufe ki bari sai sun tafasa ki daka wake kisa kisa kuli kuli soborodo da lawashi ki rufe ki bari su ida dahuwa ki sauke shikenan kin gama

  3. 3

    Kina iya sa alayyahu kadan. Naci da tuwon shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes