Shinkafar zogala(moringa rice)

Fatyma saeed
Fatyma saeed @MF_KC
Katsina State, Nigeria
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
3 yawan abinchi
  1. 2 cupShinkafa
  2. Zogala option
  3. 1 tbsCurry
  4. tspSalt half

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    A zuba ruwa a pot a tafasa

  2. 2

    A gyara zogala a wanke shinkafa idan ruwan ya tafasa sai azuba Shinkanfar a zuba zogala sai salt da curry sai a rufe idan ya nuna a sauke zaa iya ci da kowace irin soup enjoy 🥘🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

Similar Recipes