Jollof din shinkafa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Left over stew (sauran Miya)
  3. Albasa
  4. Karas
  5. Maggi onga thyme garlic da ginger
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki saka mai a tukunya kadan ki zuba sauran Miya ki juya ko soyata sama sama Sannan ki kawo ruwan da zae dafa shinkafa ki zuba ya tafasa Sannan ki wanke shinkafa ki zuba ki saka Kayan dandano Dana kamshi

  2. 2

    Zaki yanka albasa Sannan ki saka mai a pan kadan ki soyata tayi brown ki kwashe

  3. 3

    Sae ku juyeta cikin shinkafa da kika dafa ki hadesu ki juya Sannan kiyi grating carrots ki zuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes