Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Farko na dafa rama da kanwa kadan

  2. 2

    Sai na tsiyaye na matse sai na yanka

  3. 3

    Sai nasa garin kuli maggi da mai da albasa. Sai na gauraya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes