Watermelon drink (lemon kankana)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana rabi
  2. Sugar
  3. Madara ko wace iri

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4

    Zaki yanka kankanar ki saiki debe ta saman kiyi blending saura

  5. 5

    Normally dama wannan ta tsakiyar batada ya:ya saiki yanka ta

  6. 6

    Kitace kizuba ko wace irin Madara gareki yawanda kikeso ni ta ruwa ce Rabin gwangwani nasaka

  7. 7

    Sai sugar Shima ki sa yawan Zaki da kikeso ni nasaka spoon hudu kijujjuya kisa a frig yayi sanyi shikenan 😋😋 idan ma bakida frig Kisha abinki a haka akwai Dadi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes