Awara da sauce

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Godiya sosai ga Cookpad. Aunty Jameela Tunau ina godiya saboda ke kika gwada min Cookpad. Nagode sosai.

Awara da sauce

Godiya sosai ga Cookpad. Aunty Jameela Tunau ina godiya saboda ke kika gwada min Cookpad. Nagode sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken soya gwangwani biyu
  2. Ruwan tsami
  3. Mai
  4. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na gyara waken sai na wanke na markada sai na tace shi

  2. 2

    Nasa a wuta ya tafasa daya sai na zuba ruwan tsamin na barshi ya cure waje guda sai na juye a gwando

  3. 3

    Da ya danyi sanyi sai na yanka nasa a ruwan maggi na cire sai na soya.

  4. 4

    Zaa iya ci da yaji ko da sauce din attarugu da tattasai da albasa.

  5. 5

    Idan an yanka mishi lawashi yana dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes