Tura

Kayan aiki

30mins
5 yawan abinchi
  1. 10Carrot bigs
  2. 2Cucumber
  3. 2Ginger
  4. 1Tiara mango
  5. Mint leaf for garnish
  6. 1Lemon

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Peel the carrots and cut it Sai cucumber and ginger suma ayi cuts dinsu

  2. 2

    Sai ayi bending a tace azuba tiara sai a matsa ruwan lemon din a kawo mint ayi garnish a saka a fridge ko a saka ice block enjoy🥕🥒🍋☘️

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai (2)

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
Masha Allah wannan juice yayi

Similar Recipes