Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2hours
  1. Dawa
  2. Ruwa
  3. Matacin koko
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Tattasai
  7. Maggi's
  8. Kayan kamshi
  9. Daddawa

Cooking Instructions

2hours
  1. 1

    Zaki gyara dawa kijika takwana kaman 3na rana kibada a markadomaki kitace a matacin koko.

  2. 2

    Kisa tukunya a wuta kixuba gasararki ciki kitatuki karkitsaya donkaryayi kolali.

  3. 3

    Idan kikaga yayimaki karfinshi,yamaki kicire muciya kisa ruwan zafi kisulalashi 30mint.

  4. 4

    Kisoya kixuba ruwan tafashenki kisa Maggi's naki da kayan kamshi daddawa su dahu kisa kubewarki dakika goga kokika daka.

  5. 5

    Idan yayi kikwashe da Leda kisa akula.

  6. 6

    Saimiyan kubewa kiyitafashen namanki,ki aje kijajjaga tarugu albasa garlic da ginger kadan aciki.

  7. 7

    Kijuya kisa kanwar yarbawa kadan inbakida kisa kanwa idan tayi minti 10kisauke.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu Amatullah
Ummu Amatullah @cook_14154134
on
Sokoto State
I like cooking in my lifestyle
Read more

Comments

Similar Recipes