Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsakin shinkafa
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Palm oil
  6. Busasshen kifi
  7. Yakuwa(sure)
  8. Seonings

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jajjaga kayan miya, da wani tarugu separate

  2. 2

    A yanka albasa isassa, a gyara yakuwa, kifi a wanke

  3. 3

    A Dora pot asa Manja a soya onion Sama Sama, a zuba jajjagen kayan miya but banda wannan tarugun na daban

  4. 4

    Idan ya soyu a saka ruwa daidai yawan fate da kike so, a saka kifi da sesonings

  5. 5

    Idan yayi boiling ki zuba tsakinki da kika wanke, ya danyi ko 4minutes sai a saka yakuwa, tarugu da sliced onions asa wutan kadan.

  6. 6

    Idan tsakinki ya mutu everything is done, fate Ya hadu.

  7. 7

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Hauwa Bunza
Hauwa Bunza @Hauwabz09
on
Sokoto

Comments

Similar Recipes