Homemade Furah

Sa'adah Eelham Abduho
Sa'adah Eelham Abduho @cook_14334559
Kaduna State, Nigeria

#Kaduna State..You can make gruel at home, it's easy. Follow these steps to make your amazing gruel. Hope you'll like it

Homemade Furah

#Kaduna State..You can make gruel at home, it's easy. Follow these steps to make your amazing gruel. Hope you'll like it

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gero(Millet)
  2. Kanumfari
  3. Chitta(dried ginger)
  4. Masoro

Cooking Instructions

  1. 1

    1. Zaki surfa geronki sai ki sheqe sai ki wanke, ki rege sai ki shanya ya sha iska na kamar 30minutes. Sai ki rage kamar rabin cup ki ajiye a gefe. Sai ki daka ragowar kinayi kina takade wa har sai kin gama.

  2. 2

    2. Yanada lema garin, sai zaki dunkule shi kamar haka

  3. 3

    3. Sai ki dora ruwa akan wuta idan ya tafaso sai ki saka furar da kika dunkule cikin ruwa zafin ya dahu kamar na minti goma

  4. 4

    4. Sai ki maidoshi cikin turmi ki kuma dakawa kamar haka

  5. 5

    5. Sai ki dunqule shi kamar haka sai ki barbada garinmu da kika ajiye a cup, shi zai sanya shi yayi gard'i

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Sa'adah Eelham Abduho
Sa'adah Eelham Abduho @cook_14334559
on
Kaduna State, Nigeria
I'm a foodie, I love cooking and I'm still learning
Read more

Comments

Similar Recipes