Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30mnt
  1. kwai
  2. albasa
  3. tarugu
  4. tattasai
  5. maggi
  6. curry

Cooking Instructions

30mnt
  1. 1

    Shima tarugu ki jajjagashi d tattasai kihadashi cikin ruwan kwai kisaka maggi da curry se ki kulle ruwan kwai dinki cikin laida kowani abu dazai dasu sai kidafashi idan yadafu se kisauke kiyankashi kisake fasa wani kwai din se ki dauko wanda kika yanka kisake sashi cikin ruwan kwai din, wanda kika dafa kenan, se kisake soyashi cikin kwai shikenan kwai cikin kwanki yahadu 😋😋😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Badia mrs bbshehu
Badia mrs bbshehu @cook_14475812
on
sokoto
Iam BBshehu wife, i like been in the kitchen
Read more

Comments

Similar Recipes