Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Gishiri
  3. Albasa
  4. Ƙullun gero
  5. Sugar
  6. Yaji

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaa gyara wake akai a niƙa, sai azuba gishiri da albasa a bugashi sosai

  2. 2

    Sai a soya acikin mai sannan sai a tsaneshi a colander

  3. 3

    Koko ɗin zaa samu ƙullu asa a container, a ɗora ruwan zafi yatafasa

  4. 4

    Bayan yatafasa sai a sheƙa ruwan zafin, sai aɗan rufeshi kaɗan sannan sai a motsa, idan yayi kauri dayawa zaa iya ƙara ruwan zafi dan yayi daidai

  5. 5

    Idan kuma yayi ruwa to sai anƙara wani ƙullu aciki ko kuma asashi a tukunya aƙara dafashi dan yayi daidai.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes