A picture of Soft and fluffy doughnuts.

Soft and fluffy doughnuts

Ammah's Cakes N More
Ammah's Cakes N More @cook_14264936
Kano

Doughnuts

Soft and fluffy doughnuts

Doughnuts

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsFlour
  2. 1 cupSugar
  3. 1 cupPowdered milk
  4. 1 1/2 tablespoonsYeast
  5. 1/4 cupButter
  6. 1 teaspoonSalt
  7. 2Eggs
  8. Vanillah flavour optional
  9. 1 cupWarm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko Zaki hada flour sugar yeast salt milk sai ki juya sosai

  2. 2

    Sai ki saka butter a ciki ki murtsiketa sosai sannan ki saka eggs dinma ki juya sosai

  3. 3

    Sai ki dakko ruwan dumin ki zuba Kita kneeding sosai kamar 10 to 15min

  4. 4

    Sai ki rufe ki ajiye waje me dumi ki barshi kamar 1 hour

  5. 5

    Idan ya tashi zakiga ya ciko sai gutsira ki murza yadda kikeson tudun sai fitar da shape round. Ina using silver cup nayi circle din sannan nasa bakin robar lemo na bula tsakiyar

  6. 6

    Sai ki barshi yayi kamar 30mins sannan a soya. Amma wutar kadan kadan kar tayi yawa.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ammah's Cakes N More
Ammah's Cakes N More @cook_14264936
on
Kano
I love cooking and sharing recipe
Read more

Comments

Similar Recipes