Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki suba manki a tukunya in yayi zafi sai ki juye markadeden kayan miya.

  2. 2

    Idan ya soyu sai ki suba ruwa kaman yada sai dafa miki abinci.

  3. 3

    Idan ruwan ya tafaso sai ki zuba beans dinki.

  4. 4

    After some tym sai ki saka seasoning dinki plus the rice.

  5. 5

    SAUCE. Zaki suba oil dinki a separate pot sai kisa nikeken kayan Maya inya soyu ki suba su seasoning dinki ki juya shi sosai.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Kulsumy
Kulsumy @cook_15521761
on
Gombe State
I luv cooking especially at my leisure tym@ it makes me happy and have fun
Read more

Comments

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
hello kulsumy, na ga jollof amma ba nan yakamata kisa picture ba asama akesawa, ko zaki dan gyara. kuma in baza ki damu ba ki dan sa measuremets sannan ki dan qara mana bayani, yanda wanda ze gwada yayi mishi sauki. nagode in kina son qarin bayani kiyi mun magana.

Similar Recipes