Jullof din taliya da kifi da ganyen albasa

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

So yummy bcs is my favorite

Jullof din taliya da kifi da ganyen albasa

So yummy bcs is my favorite

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Ten minutes
Only 3 servings
  1. 3tomato
  2. Fresh pepper
  3. Maggi and seasoning
  4. Sukumbia fish
  5. Onion
  6. Spring onion
  7. Oil

Cooking Instructions

Ten minutes
  1. 1

    Dafarko kidaura tukunya a wuta kisa ruwa idan yatafasa sai kisa taliya aciki kibarshi zuwa minti biyu ko uku sai kisauke kijuye a madambaci ki ajiyeta agefe

  2. 2

    Kiwanke tuunyarki kisake daurata a wuta. Kisa mai idan tai zafi kisa albasa kibarshi kamar minti biyu haka kar kibari tasoyu sosai sai kisa tomato attarugu tafarnuwa kidan soyasasu sai kisa ruwa kadan kisa maggi da sauran sinadaran miya sai kirufeta har yatafasa

  3. 3

    Sai kidauko taliyar da kika tafasa kika ajiyedin kixuba aciki kisa ganyen albasa ki jujjuya sai kisa kifinki kisake jujjuyawa sai kirufe kikuma rage wuta sbd kar takama. Idan yanuna sai asauke aci lfy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
on
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Read more

Comments

Similar Recipes