Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kwai guda uku
  2. magi guda biyu
  3. tarugu guda uku
  4. albasa rabi
  5. koran tattasai rabi
  6. man gyada chokali biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tarugu,koran tattasai da albasa ki yanka su kana sai ki fasa kwai a roba kisa magi da kayan miyan da kika yanka sai ki kada

  2. 2

    Sai kisa man gyada kaskon soya idan yayi zafi kisa kwai aciki ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aminu
Amina Aminu @cook_13830126
rannar
zaria,kaduna state

sharhai

Similar Recipes