Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Kwae
  3. Attaruhu d albasa
  4. Mae
  5. Spices
  6. Seasoning

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki fere doyrki ki wnketa saeki dorata akn wutah kidn sa mata gishiri kdn

  2. 2

    Inta dahu saeki sauke xaki dafa wnki ma iya adadin dakikeso

  3. 3

    Ako wane ball guda mukeson sawa xaki bareshi bayn y dahu

  4. 4

    Saeki dauko abn goga kubewa ki goga wnn doyr da kika dafa

  5. 5

    Bayn kin gama goga saeki kawo dnyn kwae guda biyu ki xuba acki ki xuba seasonig d jajjagaggan attaruhu d albasa

  6. 6

    Inkinaso xaki iya sa curry inbakyaso shikkenan

  7. 7

    Saeki juyasu su juyu sosae

  8. 8

    Saeki dauko wnn dafaffan kwnnaki dakika bare saeki dauko guda ki cura wnn doyar aknshi ya tashi a tsakiya

  9. 9

    Hka xaki tayi hr ki gama inkin gama saeki dora mae akan wutah yay xafi saeki dinga tsomashi a cikin ruwn kwae kina soyawa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Oum Imam Mouslym
Oum Imam Mouslym @cook_16642544
on
Kano

Comments

Similar Recipes