Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Agada
  2. Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Tumatur
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A bare agada ayanka yadda ake so sai a barbada gishiri kadan a cakuda sannan a soya

  2. 2

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry a gara juyawa sai fa fasa kwai a karkada a zuba a ciki a gauraya abarshi yayi sai a sauke a zuba tare da soyayyan agada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma sulaiman
salma sulaiman @cook_16696007
rannar

sharhai

Similar Recipes