Farfesun naman kai ainihin hoton girkin

Farfesun naman kai

rayya umar
rayya umar @cook_16702924
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara naman kai a wanke a zuba a tukunya ko pressure cooker a jajjaga kayan miya a zuba akan naman a zuba su maggi curry tafarnuwa gishiri citta a gauraya a kara ruwa sai a jefa kanwa ungurni a dora a wuta abarshi ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rayya umar
rayya umar @cook_16702924
rannar

sharhai

Similar Recipes