Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankada fulawa a fasa kwai ka kwaba da tauri sai ayi amfani da abin murya taliya a fadada shi

  2. 2

    Zaa bare dankali a yanka kanana sai a dafa dadan gishiri kadan

  3. 3

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry dankali a soya sama sama tafasasshen nama sannan a sauke

  4. 4

    Zaa dauko fulawa da aka murza a yayyanka sai a zuba hadin dankalin a tsakiya sannan a nade idan an gama sai a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
shaimau habib
shaimau habib @cook_16706554
rannar

sharhai

Similar Recipes