Orange milkshake

Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
Kano

Sai angwada akan San na kwarai😋

Orange milkshake

Sai angwada akan San na kwarai😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Lemon zaki guda
  2. Madara rabin kofi
  3. Sugar(dai dai bukata)
  4. Vanilla extract

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere bayan lemo ki yanka kanana ki cire kwallayen saiki zuba a blender ki kawo sugar da madara ki zuba

  2. 2

    Saiki zuba ruwa kiyi blending har Yayi smooth saiki tace ki zuba vanilla extract ki juya kisa a fridge yayi sanyi 😋😋da dadi

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes