Dafaffen cous cous da miya

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#kanogoldenapron# bashida wahalar dahuwa.

Dafaffen cous cous da miya

#kanogoldenapron# bashida wahalar dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ni yadda nakewa cous cous dan karya cabe,ina samun kwano na zuba cous cous din saina zuba ruwa aciki sai na dauko matsami najuyeshi aciki saina samu tukunya nasa ruwa nadora matsamin sainasa murfin tukunyar na rufe nabarshi ya turara

  2. 2

    Zaki gyara kayan miyanki ki jajjagasu,ki dora dankali yadan fara dahuwa saiki sa kayan miya ki soyasu da mai sannan kisa sinadarin dandano ki yanka albasa akai saiki rufe ta dahu shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes