Jalof macaroni

Fatima Saadu
Fatima Saadu @cook_16717596
Sokoto

Tanada Dadi da armashi ga saukin dahuwa

Jalof macaroni

Tanada Dadi da armashi ga saukin dahuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Dafarko na dauko tukonyata wankakka na axa da murhu

  2. 2

    Naxuba Mai nayanka abasa

  3. 3

    Da tassoyu na xuba tattasai da attarugu da albasai bayan na jajjagasu

  4. 4

    Bayan sun soyu na xuba ruwa daidai misali

  5. 5

    Bayannan said naxuba Magi da kayan kanshi

  6. 6

    Da suka tasu said na xuba macaroni ni

  7. 7

    Da tadnuna said na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Saadu
Fatima Saadu @cook_16717596
rannar
Sokoto
Nina kashance mace Mai son nauikan girke girke
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes