Tuwon biskin gero da miyan lawashi

Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324

tuwon biskin gero da miyan ganyen albasa

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1hour:40minutes
5 yawan abinchi
  1. mudu 1na gero,
  2. gyada,ganyen albasa,
  3. kayan dandano,
  4. nama ko kifi,
  5. mangyada

Umarnin dafa abinci

1hour:40minutes
  1. 1

    Zaki gyara gero ki bayar a surfa a gyara a niqo

  2. 2

    Sae ki dora ruwa inya tafasa ki zuba gari ki tuqa,

  3. 3

    Ki soya kayan miya a tsayar ruwan miya

  4. 4

    Sae azuba gyada da ganyen albasa inyayi kawri sae a sawqe

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes