Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Shinkafa fara
  2. Kayan miya
  3. a
  4. Yeast
  5. Baking powder
  6. Sukari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara shinkafa ki jikata ta kwana sannan ki wanketa ki markada tayi laushi sosae ki saka yeast ya tashi.

  2. 2

    Ki saka baking powder da sugar ki juya. zakiga ya fara yin yin balls.

  3. 3

    Ki samu pan din suya mara kamu ki rika zubawa kina gasa bayansa zakiga samansa yana bula bula.

  4. 4

    Sae ki hada miyarki ki soyata.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes