Kayan aiki

  1. Flour kofi uku
  2. Cocoa powder 3/4 kofi
  3. Sugar kofi daya
  4. Mai fari, (vegetable oil) kofi daya
  5. cokaliBaking soda rabin qaramin
  6. cokaliBaking powder rabin qaramin
  7. 6Qwai
  8. Ruwan zafi kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubawan da zamu buqata anan

  2. 2

    Da farko zaki hade sugar da cocoa powder

  3. 3

    Sai ki zuba ruwan zafi kisa hand mixer kiyta mixing saikinga ya fara kauri

  4. 4

    Saiki dauko mai ki juye ki qara mixing

  5. 5

    Saiki juye qwai kisake mixing sai yafara kumfa.

  6. 6

    Saiki hade flour din dinki da baking powder da soda kifara zubawa kadan kadan kina gaurayawa amma karkida mixer anan

  7. 7

    Saiki shafe kwanon gashin ki da butter ki juye kwabin ki aciki

  8. 8

    Saiki kunna oven dinki yayi zafi sannan kisa cake dinki ki gasa

  9. 9

    Idan ya gasu saiki cire.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
rannar
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes