Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke attaruhu albasa a jajjagasu a aje a gefe

  2. 2

    A fasa kwai a roba a zuba jajjagen a zuba maggi a gauraya sannan a kulla a leda a dafa kamar alala

  3. 3

    Idan ya dahu a cire daga leda a yanka yadda akeso sai a tsoma cikin ruwan kwai a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma sulaiman
salma sulaiman @cook_16696007
rannar

sharhai

Similar Recipes