Taliyar yara da kwai

rayya umar
rayya umar @cook_16702924
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Soyayyan nama
  7. Dafaffan kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai a tukunya a dora a wuta a zuba jajjagen a soyasu a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a zuba taliyar,soyayyan nama yara a gauraya sannan a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rayya umar
rayya umar @cook_16702924
rannar

sharhai

Similar Recipes