Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kawai ki saka gishiri,maggi, attarugu da albasa saiki kada sosai,idan ka yadu saiki juye a kwano ko roba Mai murfi ki saka ruwa a tukunya ki dora saiki saka Kwan aciki, zai dafu kamar alala.

  2. 2

    Idan ya dafu saiki sauke ki yanka a tsaye kamar dan yatsa.

  3. 3

    Saiki saka a flour kisaka a ruwan kwai kisaka a bread crumbs

  4. 4

    Zaki soya har sai yayi ja.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu haifa
Ummu haifa @08139604460F
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes