Lemun kwakwa da madara

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

#sahurrecipecontest wannan lemun nada amfani sosai a jiki kuma zai taimakawa mai azumi lokacin sahur domin yana dauke da abubuwa masu amfani sosai a jiki.

Lemun kwakwa da madara

#sahurrecipecontest wannan lemun nada amfani sosai a jiki kuma zai taimakawa mai azumi lokacin sahur domin yana dauke da abubuwa masu amfani sosai a jiki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Kwakwa guda
  2. 1Madarar gari kofi
  3. Flavour na coconut karamin cokali 1
  4. Sugar yadda ake bukata

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki bare kwakwanki sai ki kankare bayan tas ki wanke.ki samu grater ki grating kwakwar.

  2. 2

    Sai ki zuba a blender ki sa ruwa ki nika.ki samu rariya meh laushi ki tace sai ki kara maida dusar cikin blender ki sa ruwa kadan ki sake nikawa ki tace.

  3. 3

    Ki dama madararki da dan ruwa kadan sai ki zuba kan ruwan kwakwar, ki sa sugar da flavour ki dan kara ruwa yadda kikeson kaurin sai ki sa a fridge yayi sanyi. A sha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes