Lemon tsamiya

rayya umar @cook_16702924
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke tsamiya a tafasa ta da citta kanunfari sai a tace ruwa a zuba suga a sa a fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemon Tsamiya me cocumber
Ena son lemon Tsamiya sosae nayi shine don me gida da xae dawo dg tafiya Zee's Kitchen -
-
-
Lemon tsamiya
Lemon tsamiya yana daga cikin lemuka na gargajiya a qasar Hausa, yarana suna son fanke shine na hada musu da lemon tsamiya. Hauwa Dakata -
-
-
-
-
-
-
Tamarind juice (lemon tsamiya)
Yana dadi matuqa ga amfani ga lapiyar jiki.#Ramadansadaqa Amina's Exquisite Kitchen -
-
-
Lemon tsamiya
Wannan lemo akwai dadi van taba tunanin haka yake da dadi ba sbd bae taba birgeni in shaa ba,sae naga kowa yana sonsa nace nima Bari na gwada naji yadda yake. Afrah's kitchen -
-
Lemon tsamiya
Naji dadin lemon sosai na ajiye shi a fridge kwanana biyu inasha domin yayi matuqar min dadi Taste De Excellent -
-
Kunun tsamiya
Wanga kunun tsamiya na dabanne dan base kin surfa geronki ba Kuma yanada ddi sosai#ramadansadaka Asma'u Muhammad -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8781717
sharhai