Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke zobon ki ki zuba Mae ruwa,citta sae ki dora a wuta idan ya tafasa sae ki sauke ki tace shi
- 2
Ki zuba Mae sikari sae ki goga cocumber dinki ki ki zuba mata ruwa ki tace ki zuba akan zobon sae ki juya idan yayi sanyi sae asha
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Hadaddan Zobo
Wannan hadin Zobo nayi shine ga mahaifita(My MUM)taji dadin shi kma tasa min albarka...zabo shi kanshi magani ne ,Ina masu fama da yawan kumburin ciki indae za a dafa Zobo a Sha cikin yadda Allah mutum zai samu sauki Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
Zobo
Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest Zhalphart kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Zobo
Wanna zobo dadi gareshi, ina matikar son zobo dani da iyalina#Ramadanrecipeconest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
Zobo
Ina matuqar qaunar zobo shiyasa nake sarrafa daban daban dan sabunta dan danonsa Taste De Excellent -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Zobo
#Zobocontest Shi dai zobo sanannen abun Sha ne Wanda ake sarrafa shi tun fil azal. Sa'annan ya shahara a wajen magunguna da yakeyi na cutuka daban daban. Ina matukar kaunar lemun zobo musamman idan aka sarrafa shi tare da kayan kamshi irin su citta, kanun fari, masoro, ganyen na'a na'a, da kuma lemun zaki. Wanni hadi na da matukar kayatarwa tare da sanyaya zuciya gami da sa nutsuwa. Phardeeler -
Zobo
Zobo Yana da amfani ajiki Yana maganin cututtuka da dama a arewacin nijeriya zobo na daya daga cikin abin Sha wanda sukayi fice tin iyaye da kakanni akeyin zobo a arewacin nijeriya zobo Yana da Dadi kwarai da gaske kuma Yana da saukin yi Yana taimakawa Mara lafiya sosai wajen dawo Mae da dandano na bakinsa Yana Kara kuzari a jikin mutum haka zalika yanasa mutum yaji Dadi a ranshi alokacin da yakesha wannan zobon babu kashe kudi Kuma akwae sauri wajen hadawa idan Kun gwada zakuji dadinshi #zobocontest Fatima Bint Galadima -
Zobo
Zobo dai wani ganye ne Wanda ke fito wa a matsayin furen sure/yakuwa, akwai farin shi akwai ja akwai kuma baki, zobo dai Yana da amfani sosai a jikin Dan Adam musammam in ba'a samishi kayan Zaki ba, Ya na maganin hawan jini sannan Yana wankin ciki da dai sauran su #zobocontest HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8810668
sharhai