Potatoes chips cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ingredient
  2. Potatoes irish
  3. Eggs
  4. Mayonnaise
  5. Cilly powder
  6. Ketchup
  7. Cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu potatoes irish din mae kyau ki fere,Sae kiyi slice din shi ya fito round,sae ki wanke shi ki,ki soya sae ya soyo,zaki aje shi a gaefe

  2. 2

    Ki samu bowl dinki mae kyau ki hada mayonnaise,cilly powder,ketchup, da yankanke cabbage dinki wuri daya..shima zaa aje shi a gaefe

  3. 3

    Za'a samu wani bowl a kada egg dinki,zaa zuba maggi,salt da curry saboda taste ya fito.. Sae a dauko soyayan irish dinki kina zubawa ciki ruwan egg dinki,Sae a soya shi a non stick sbd ya fito round...zaa iya yi 3 round it's depend da step nawa kake so...

  4. 4

    Zaki aza first slice din soyayan irish da egg sae a zuba hadi kayan cabbage dinki sama follow by next slice din irish

  5. 5

    S

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aysher gidado
aysher gidado @cook_16923206
rannar
Sokoto
I love cooking😘
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes