Dan wake da mai da yaji

maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074

Danwake akwai dadi

Dan wake da mai da yaji

Danwake akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Garin flour Kofi
  2. Yaji
  3. Soyayyen mai
  4. Kanwa
  5. Kuka
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu flour dinki kisa mata kuka

  2. 2

    Ki jika kanwa ki tace ki zuba ki kwaba da ruwa ruwa

  3. 3

    Ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki dunga dibar kullun kina sakawa kanana idan kin gama ki juya ki rufe.

  4. 4

    Bayan mintuna 20 yayi ki kwashe kisa a ruwa sannan ki tace kisa a plate kisa mai da yaji da maggi aci dadi lapia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074
rannar

sharhai

Similar Recipes