Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa Kofi
  2. Nikakken nama
  3. Sugar yeast

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakitankade filawanki saikisami kwano mekyau kizubah

  2. 2

    Saikidauko namanki shima saikizuba da sugar saikijuya sosai kitabbatar yahadu

  3. 3

    Bayannankuma sai yeast shikumada ruwan dimi zakihadashi saikidinga zubawa kinajuyawa kwabin yadan sakijikinsa sai asaka arana kogundumi

  4. 4

    Idan yajuma saikizuba zakiga yatashi tosaiki sami kaskon gashi kidinga gutsira kinasawa akai kidanyi fadidashi saikigasa zakiga yayi brown

  5. 5

    Saiki kumajuya bayan yayi shikenan angama zaki iyacida lemo ko tea komiya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Lubna Amin Maifatahh
Lubna Amin Maifatahh @cook_17319999
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes