Wainar nama

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098

Gaskiya akwae Dadi

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. Citta
  6. Kwae
  7. Maggie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na niqa nama na juye a roba na fasa kwae nasa nasa albasa nasa jajjagen attaruhu da tafarnuwa da citta danya da Maggie na juya suka hade

  2. 2

    Nasa tanda a wuta nasa mae yae zafi na ibi qullin nasa kamar yanda ake masa da side daya yayi na juya dayan sae na kwashe

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098
rannar

Similar Recipes