Dagargajajen kwai

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Akullum a dinga canza yanayin sarrafa Abu musamman kwai...

Dagargajajen kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Akullum a dinga canza yanayin sarrafa Abu musamman kwai...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 mint
2 yawan abinchi
  1. 3Kwai
  2. 2Tumatir mai kyau
  3. Mai cokali 2 1/2
  4. Magi daya
  5. 1/2Albasa

Umarnin dafa abinci

15 mint
  1. 1

    Ki fasa kwanki a kwano, ki saka magi.

  2. 2

    Sai ki yanka tumatir Dinki tare da albasa.

  3. 3

    Ki daura kaskonki akan wuta ki zuba mai tare da albasa da tumatir din ki barshi kaman minti uku sai ki zuba hadin kwanki.

  4. 4

    Duk bayan sakan biyar kina juya wa har sai kinga yayi sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes