Masar Kwai

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Abuja

#Abujagoldencontest.yarana suna son masar Kwai .Ina tuna lokacinda Nike piramari 😄ban bar son masar Kwai ba .har gobe Ina sonta da shayi Mai kauri.

Masar Kwai

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

#Abujagoldencontest.yarana suna son masar Kwai .Ina tuna lokacinda Nike piramari 😄ban bar son masar Kwai ba .har gobe Ina sonta da shayi Mai kauri.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti Ashirin
Mutune biyu
  1. Burodi(Mai yanka)
  2. Kwai (4)
  3. Magi star
  4. Gishiri
  5. tafarnuwa Garin albasa da
  6. Man suya.(g-oil)

Umarnin dafa abinci

Minti Ashirin
  1. 1

    A fasa Kwai a cikin kwano mai zurfi, a kada kwan..

  2. 2

    Sai a saka Magi da garin albasa da tafarnuwa da gishiri Dan kadan cikin kwai.a kadasu su kadu sosai

  3. 3

    Sai ki dauko fry pan ki saka Mai sai yayi zafi sannan

  4. 4

    Ki dauko yankakken burodinki ki tsoma cikin kwan da kika kada Mai gishiri sai ki hiddo shi ki jefa cikin Man.

  5. 5

    In gefe guda yayi ja sai ki juye dayan gefen Shima sai ya soyu.sai ki fito dashi. Ki Dora bisa kyalle don tsotse Mai.

  6. 6

    Sai ki rabars.ana iya ci da shayi ko jus.aci dadi lafiya

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahal_treats
rannar
Abuja
There’s power in cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes