Bandashe gurasa

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Kano

Girki ne na gargajiya ga farin jini,yana rukon ciki kuma.

Bandashe gurasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Girki ne na gargajiya ga farin jini,yana rukon ciki kuma.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1&half h
mutum 3 yawan a
  1. Flour gwangwani hudu
  2. Yeast 1 tbl spoon
  3. Hadaddan kulikuli
  4. Albasa da tumatir
  5. Cabbage
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

1&half h
  1. 1

    Da farko a tankade flour sai a zuba yeast da pinch of salt sai a zuba ruwa a kwaba kar tayi ruwa da dan tauri don tana saki in ta tashi abuga ta sosai sai asa arana ta tashi.

  2. 2

    Sai a yanka cabbage da tumatir da albasa bayan an tsaftace su,sai a aje a gefe.a duba ko flour ta tashi sai a hada wuta ta gawaye ina amfani da murfin tukunya mai qafa sai a dora a wuta tayi zafi sosai sai a ringa diban kullin ana zubawa ayi shaping kamar na gurasa,in yayi gaban sai a daga murfin a kifa akan wutar shima ya gasu sai a dauke a kuma zubawa har a gama.

  3. 3

    Sai a dauko kayan hadin a hada komai sai ayaryada mai.sai ayi enjoying.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Khausar Kitchen
rannar
Kano
girki adon mace ina son girki mussaman namu na gargajiya.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes