Alewar madara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Amina Aliyu
Amina Aliyu @dogondajiamina
Sokoto
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa da sugar a tukunya a bar sugar din ya dahu sai ya zama idan kika diga sugar din a kasa zai dunkule sai ki sa Madara ki juya sosai idan tayi tauri sai ki Kara ruwan zafi kadan

  2. 2

    Ki aza leda saman tire sai ki juye ki fitar da shapes and sizes din da kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Amina Aliyu
Amina Aliyu @dogondajiamina
rannar
Sokoto
I'm Amina Aliyu dogondaji I love cooking and I like creating new dishes hmm making kwalama is what i like d most.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes