Jolof din taliya da dankalin turawa da kifi

sunusi Zainab
sunusi Zainab @cook_17397928
Ni Yar Kaduna Ce

#kitchenhuntchalleng dadi sai angwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
plate 1 yawan a
  1. Dan kalin turawa
  2. Taliya
  3. Kifi
  4. Mangyada
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Spices
  8. Tarugu
  9. Timatir
  10. Albasa

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki jajjaga kayan miyanki sai ki Dora mangyadanki awuta ya soyu iya soyu saiki sa kayan miyanki yasoyu shima sai kisa maggi curry da spices sai ki xuba ruwa Dan daidai sai ki rufe

  2. 2

    Bayan na dama kin yanka dankalinki yana aje. In ruwan ya tausa sai kisa dankalin ya dahu

  3. 3

    Iya dahu sai ki sa taliyan ki juya sai ki rufe ya dahu iya dako dahuwa sai kisa kifinki a karshi ki rufe ya karasa shikenan ankammala aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sunusi Zainab
sunusi Zainab @cook_17397928
rannar
Ni Yar Kaduna Ce
INA maturar San girki kala kala
Kara karantawa

Similar Recipes