Kayan aiki

  1. 2Indomie kanana
  2. Mangyada
  3. Gishiri
  4. Plantain karami daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dauko tukunyarki mai tsafa ki zuba ruwa a ciki ki daura akan wuta

  2. 2

    Kirufe tukubyar kibar ruwan yatafasa inya tafasa, sai ki bare indomie kisaka

  3. 3

    Kirufe tukunyar indomie tadan silala intakusan dahuaa kibare sauce kizuba

  4. 4

    Inkinsuba sai ki sa man gyada ki juya kirufe

  5. 5

    Kibarta ta silala na mintina har sai ta dahu

  6. 6

    In ta dahu kijuye a plate

  7. 7

    Kisamu mai kizuba a kasko kibarshi yai zafi

  8. 8

    Inyai zafi saiki bare plantain ki sa gishir kimotsa a roba sai ki juye cikin man yasoyu

  9. 9

    Dazarar yasoyu sai ki kwashe ki tsane a gwagwa

  10. 10

    In man ya dige sai ki jera a saman indomie din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

Similar Recipes