Cooking Instructions
- 1
Ki kai nikan rogo ko kuma ki daka shi a turmi idan ya taku sai ki tankade da rariyar laushi,sannan ki jajjaga kayan miyanki ki juye a tankaden,sai kisa maggi ki sa ruwa masu dumi ki kwaba da tauri Kamar kwabin dan sululu,kisa mai a wutar yai zafi sai ki dinga kadan a hannu kina dan Tattaba shi yayi flat sai ki sa mai idan ya soyu sai a kwashe ana ci da yaji ko kuma haka nan
- 2
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13663180
Comments