Simple dan wake

Bilqees Kitchen @cook_16388478
Cooking Instructions
- 1
Ki zuba flour ki a bowl me fadi sanna kisa kuka dai dai misali ya danganta da yawan flour ki sai ki juya da kyau sai ki jiqa kanwanki a ruwa da ruwan kanwan zakiyi kwabin kar yayi tauri sosai kuma kar yayi ruwa sosai tsakatsaki.
- 2
Ki zuba ruwa ki daura idan ya tafasa sai ki dinga jefa dan wakenki ki barshi ya tafasa idan ya dahu ki wanke da ruwan sanyi.Ki soya manki da albasa.
- 3
Ki yanka tumatur da albasa kisa Maggi da yaji kici zaki iya adding wani abun nidai kawai i want it simple ne.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Dumpling (Dan wake) Dumpling (Dan wake)
It's yummy!!!the most tasty and delicious dumpling i'hv ever tasted Azzahra Cuisine -
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8522738
Comments