Sticky indomie jollof

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
Kaduna State

Wannan shine sirrin dafa indomie acikin frying pan. Aci lafiya amma ayi Santi kadan karsantin yayi yawa

Sticky indomie jollof

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan shine sirrin dafa indomie acikin frying pan. Aci lafiya amma ayi Santi kadan karsantin yayi yawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Maggi
  3. Kayan dandano\ kayan hadi
  4. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki daura ruwa a cikin frying pan har sai yatafasa

  2. 2

    Ki tanadi indomie dinki kisa a gefe

  3. 3

    Ki bude indomie dinki

  4. 4

    Kifuto da Sauce din indomie

  5. 5

    In ruwan yatafasa kisa indomie dinki kamar haka

  6. 6

    In ta dahu Takai kamar haka wato takusan dahuwa sai kisa source, maggi, kayan dandano da kuma ki diga man gyada kadan cokalin cin abinci daya

  7. 7

    Indomie dinki zatai kamar haka bayan kinsamata kayan dandanon

  8. 8

    Kidan bata minti 3 haka inkayan dandanon sundahu sai ki kashe wuta kisauke

  9. 9

    Indomie dinki tadahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes