Brown Chinese spaghetti

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

Wanna girkin akwai dadin sanna yana karawa mai cin lafiya

Brown Chinese spaghetti

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wanna girkin akwai dadin sanna yana karawa mai cin lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum biyar
  1. Taliya 1sachet
  2. Mai na suya
  3. 5Carrot
  4. 3Koran tattasai
  5. 3Jan tattasai
  6. 4Attaruhu
  7. 2Kwai
  8. Kayan kamshi
  9. Magi
  10. Ruwa
  11. Onion

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sami mai ki daura shi akan wuta kamar Kofi 6 sai ki kawo taliyar ki sai ki zo kiyi ta juyawa na ga mai ga taliyar ki aciki hotan

  2. 2

    Zaki ga ta dauko soyuwa ta na canja kala tana komawa brown watau kalar kasa,sanna sai ki kwashe ki tsane ta yadda man bazai yi Yawa ba kamar yadda kuka ga a hotan

  3. 3

    Sai ki sami pan dinki ki zuba mai kamar 1 cup sai ki sa albasa

  4. 4

    Nan kuma ga kayan vegetables kin yi shredded din su gani magin din kamar yadda zaki gani

  5. 5

    Sai ki tsai da ruwa ki sa attaruhun da kika jajjaga idan ya tafaso sai ki zuba taliyar da vegetables da magi ki juya ki rufe idan ta dauko yi sai ki sa spices

  6. 6

    Sai ki sami egg dinki sai ki sa mai a pan kamar 2tbsp sai ki FASA kwan ki juya shi sosai sai ki dauko ki juye wanna kwai aciki sai ki rufe Tukunyar idan ta tsotsai sai ki ciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ibti's Kitchen
rannar
#kanostate#

sharhai

Similar Recipes