Samos

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Natashi ina tsananin soncin samosa shiyasa na yi ba bata lokaci.

Samos

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Natashi ina tsananin soncin samosa shiyasa na yi ba bata lokaci.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Flour kofi
  2. Mai cokali 3
  3. Gishiri dan kadan
  4. Ruwa
  5. 1 tspBaking powder
  6. Na filling din
  7. Nama
  8. Kayan kamshi
  9. Kayan dandano
  10. Jajjagaggen attaruhu,albasa tafarnuwa d danyar citta
  11. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki tankade fulawar ki kizuba gishiri dan kadan d baking powder ki jujjuya sann ki kawo manki cokali uku ki xuba kijujjuya se ki xuba ruwanki dadai yadda dough dinki xe yi kamar n meat pie seki ajiye shi for 20min dan y hade jikinsa sosai.

  2. 2

    Bayan minti 20 din seki daukoshi kigara bugasi sosai sann ki rarrabashi into small balls.

  3. 3

    Seki dinga daukar daya bayan daya kina murzawa daman kin maidashi into balls saboda hk kina murzawa circle shape din Xena fita in yayi seki ajiye ki dauko n biyu in yayi seki shafa mai d fulawa a saman n farkon se ki ajiye nabiyun a kan na farkon haka zakitayi har ki gama.

  4. 4

    In kika gama se ki dauko su daman kin Jere daya bisa taya se ki murzasu sosai har suyi fale fale. Insukayi se ki gasa a haka in y sha iska seki dinga cirewa dayan bayan daya se ki ajiye

  5. 5

    Shikuma n filling din xa ki samu minced meat dinki ki hadashi d jajjagaggen attaruhunki d albasa, tafarnuwa d danyar citta yen kadan ki xuba kayan kamshi dana dan dano ki soya.

  6. 6

    Se ki dauko bread din ki yanka shi nide wannan gida 2 n yankashi amma xaki ya rabashi gida 4 se ki kama gefe d gefe ki liqe d kwababbiyar fulawa d kika kwaba d ruwa se ki xuba filling dinki ki ki liqe saman, haka xakiyitayi har ki gama.

  7. 7

    Seki dora manki a wuta in y dau zafi sekisa samosan ki a ciki ki soya.shikenan samosanki y gamu seci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes