Kunun Farar shinka,gyada da kindirmo

Meenas Small Chops N More
Meenas Small Chops N More @Amina006
Abuja

Wanan kunun lafiyayye ne wa many a da yara kuma yana da dadi sossai

Kunun Farar shinka,gyada da kindirmo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wanan kunun lafiyayye ne wa many a da yara kuma yana da dadi sossai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Gyada Kofi
  2. 2Shinkafa Kofi
  3. Sugar Kofi biyu
  4. Kindirmo Kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke gyada a cire bayanta

  2. 2

    A gyara shinkafa a wanke

  3. 3

    A hada gyada da shinkafa wuri daya a jika su

  4. 4

    Sai a markada a tace

  5. 5

    Ruwan za'a daura a wuta ayi ta juyawa har Sai yayi kauri sai a kashe wutan

  6. 6

    A dauki tacacen kindirmo a zuba a gauraya sossai

  7. 7

    Asa sugar a sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenas Small Chops N More
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes