Sakwara da farfesun naman kaza ainihin hoton girkin

Sakwara da farfesun naman kaza

Rashida Ahmed
Rashida Ahmed @cook_18548969

Girki na masamman mai da ddi

Sakwara da farfesun naman kaza

Girki na masamman mai da ddi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa doyarki ta dahu sosai saiki sami turmin ki ki wanke Shi sosai y zamana bb datti a ciki saiki saka doyarki a ciki Wanda kk dafa t dahu sosai saiki daka ta t daku sosai d sosai kinayi kina dan danar ruwan zafin d kk dafa doyarki dashi karki na dan dana kowani lkc zaki ta dakata har sai ta fara yin danko shknn kin gama sakwarar ki saiki kwashe

  2. 2

    D frko zaki wanke naman ki saka a tukunyya saiki saka albasa saiki jajjaga albasa da attaruhu d tattasai saiki zuba a ciki ki saka maggi spices nd seasoning saiki saka mai ki barshi akan wuta yaita dahuwa idan y nuna saiki sauke shknn aci dadi lafiya

  3. 3

    Farfesun naman kaza

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rashida Ahmed
Rashida Ahmed @cook_18548969
rannar

sharhai

Similar Recipes